fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna: Yanda Musulmai Dubu 10 suka taru dan addu’ar neman tsari da Coronavirus/COVID-19 a Bangladesh

Musulmai a kalla miliyan 10 ne a kasar Bangladesh suka taru a wani fili inda suka yi sallah da karatun Qur’ani dan neman kariya daga cutar nan data addabi Duniya watau Coronavirus/COVID-19.

 

Saidai hukumoni sun shaidawa manema labarai cewa masallatan sun yi taronne ba tare da sanin hukuma ba.

 

Akwai dai fargabar cewa wannan taro ka iya habbaka yaduwar cutar tsakanin ‘yan kasar.

 

Mutum 1 ya mutu a kasar sanadiyyar cutar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo: An saka dokar hana tadi da 'yan mata a mota me tinted a Kaduna: An ce za'a zane duk yarinyar da aka kama

Leave a Reply

Your email address will not be published.