fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna: ‘Yansanda sun kama wasu ‘yan Bindiga a Kaduna

Jami’an tsaro a jihar Kaduna sun kama wasu ‘yan Bindiga 2.

 

Na farko an kamashi ne a karamar hukumar Giwa inda aka kwace Bindigar AK47 da harsasai a hannunsa.

 

Na biyu kuma an kamashi ne a karamar hukumar Zaria, unguwar Sabon Gari.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin.

Jihar Kaduna na gaba-gaba wajan matsalar tsaro a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Har yanzu akwai sauran fasinjoji 27 a hannun 'yan bindiga, cewar Tukur Mamu

Leave a Reply

Your email address will not be published.