Shatu Garko me shekaru 18 daga Arewa ta lashe gasar Sarauniyar Kyau da aka yi a Najeriya.
Garko ta doke abokan takararta inda kuma ta bayyana cewa tana son hawa Doki.

Walahi.. Wanan Ba Hijab Bane.