fbpx
Monday, May 16
Shadow

Hotuna: “Yar Nijeriyar da aka killace ta a keji a matsayin kare ana biyanta a Dubai

“Yar Nijeriyar da aka killace ta a keji a matsayin kare ana biyanta a Duba

Daga Barista Nuraddeen Isma’eel

Wannan matashiyar mai suna Dorcas Christopher “Yar asalin jihar Delta tarayyar Nijeriya ta dau wannan lamarin a matsayin Sana’a.

“An gano wasu mazauna Dubai ” Yan Nijeriya, dake suke kai kan su ga gidajen attajirai a kasar Dubai, ana saka su a cikin keji suna suffanta Kansu a matsayin kare ana biyan su makudan kudade.”

“Rahotonnin sun tabbatarwa wakilin mu cewa ana basu ci da sha, amma duk amuran su a cikin keji suke yi.”

“Za’a rika ba mutum abinda yake so, amma idan za’a bashi zai zama a cikin abinda ake zubawa kare abinci ne, ta yadda za’a rika turawa mutum a baki in mutum yaga hakama yana gidan gata ne, da har za’a rika bashi abincin a baki.”

Karanta wannan  Hoto:Yanda magidanci ya kama matarsa turmi da tabarya tana lalata da kwarto, abinda yayi daga baya ya dauki hankula

“Har wala yau! ko kuma a ajiye mashi abincin a sararin waje, yana miko Wuyan shi daga kejin yana ci da sha, kamar yadda mai karatu ke kallo a cikin wannan hoton.”

Ko me zaku ce?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.