Muhammed, yaron gwamnan jihar jigawa Abubakar Badaru ya kammala karatun digirinsa a jami’ar Brunel dake kasar Landan.
Muhammed ya kammala karatun digirin nasa ne bayan yaron gwamna Wike shima ya kammala karatun nasa a kasar a kwanin baya.
Kuma har yanzu daliban Najeriya na cigaba da zama a gida domin kungiyar malamai ta ASUU tana yajin aiki na wanda ya kai tsawon watanni biyar
Ga hotunan su kamar haka:


