Tauraron mawakin hausa, Kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja ya nuna Hotunan sabuwar motar da ya saya.
Gwanja ya nuna hotunan a shafinshi na Instagram 1 inda ya ce Alhamdulillah my new baby.
Masoya da abokan arziki sun rika tayashi Murna. Muma muna tayashi murna.
https://www.instagram.com/p/CKMBv3WA4bY/?igshid=1qdxmhrybqb61