Kamfanin dake ginin titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan ya bayyana cewa ya kammala aza layin dogon da yake.
Kamfanin ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa wannan matakine na kaiwa ga karshen aiki .
A stunning victory! The track laying work on the main line for the Lagos-Ibadan railway has been completed at 12:08 pm, on March 28. This marks the fact the railway is getting one step closer to opening to traffic.#Nigeria #LagosIbadanRail pic.twitter.com/YE5nL6Ds7X
— CCECC (@CCECC8) March 31, 2020
Aikin na daya daga cikin wanda gwamnatin tarayya ke yi dan saukakawa al’ummar kasarnan harkar sufuri.