fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna:Bayan da Gwamna Zulum ya mayar da Mazauna Baga garinsu, Harkoki sun fara dawowa daidai a Garin

A kwanakin bayane gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya sanar da mayar da mutane  Baga garinsu bayan kwashe tsawon lokaci suna zaune a matsugunan ‘yan gudun Hijira.

 

Gwamnan ya sha nanata cewa, gwamnati ba zata iya ci gaba da ciyar da mazauna sansanonin Gudun hijirar ba dolene a mayar dasu gidajensu su nemi na kansu.

 

Wadannan hotunan yanda harkokin rayuwa suka fara dawowa daidai ne Baga, bayan komawar mutane.

 

 

Karanta wannan  ZABEN 2023: Idan Muka Yi Sake Atiku Zai Iya Cin Banza, Cewar Kwankwaso

This is #Baga life’s gradually taking shape. It’s only when U leave an empty space that other things move to fill it. We cant allow our reclaimed towns to stay empty anymore while BH, Rodents etc claim them. Kudos to @ProfZulum’s resettlement of IDPs back to their ancestral homes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.