fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Hotuna:Bola Ahmad Tinubu ya kaiwa Rochas Okorocha da Ahmad Lawal ziyara

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya kaiwa tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha da kakakin majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawal ziyara.

 

Duka dai na cikin wadanda suka yi takarar neman tikitin APC na shugaban kasa tare da Tinubun.

A jiya dai mun ga yanda Tinubu ya kaiwa gwamnan Kogi, Yahya Bello irin wannan ziyara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa:Sanatoci sun fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Buhari ya aika musu

Leave a Reply

Your email address will not be published.