Dan majalisar tarayya daga jihar Osun, Bamidele Salam yayi Zanga-Zanga inda yake neman a kubutar da fasinjojin jirgin kasar da ‘yan Bindiga suka sace.
Yayi zangar ne babu takalmi a babban birnin tarayya, Abuja.