fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Hotuna:Dan zanga-zangar SARS ya mutu bayan da aka daba masa wuka

Wani daga cikin masu zanga-zangar SARS a Abuja da a jiya, Asabar ‘yab daba suka cakawa wuka ya mutu da safiyar yau, Lahadi.

 

Matashin me suna Anthony Onome ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda akai ta magana akansa.

Let us take a minute & pray for ANTHONY ONOME UNUODE @unuode & his Family. He was stabbed by thugs at #EndSARS   protest in Abuja yesterday & died this morning. MAY HIS SOUL REST IN PEACE🙏🏾

#EndSARS #EndPoliceBrutalityinNigeria

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *