fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna:Fasto ya mayar da cocinsa wajan shan giya

Wani Fasto a kasar Argentina ya mayar da cocinsa kamar gidan giya inda aka jera tebura irin yanda ake yi a gidan giya sannan ma’aikatan cocin suka rika yawo da tire a hannu wanda aka dora baibul akansa, maimakon kwalbar giyar.

 

Faston, kamar yanda The guardian ta ruwaito yayi haka ne dan nuna rashin jin dadinsa akan abinda ya kira rashin Adalci na bide guraren shan giya da sauran wasu al’amuran rayuwa amma an ki bude guraren ibada.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya zata dauki ma'aikata miliyan 1 su yi aikin kidaya

Leave a Reply

Your email address will not be published.