fbpx
Monday, June 27
Shadow

Hotuna:Gidan sama ya rushe a jihar Abia sakamakon ruwan sama mai qarfi

Gidan sama mai hawa uku ya rushe a jihar Abia yankin Umuahia.

Wani bagare daga jikik gidan ne ya ruahe sakamakon ruwan sama mai karfi a arewacin jihar.

Ga hotunan kamar haka:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  kalli hoton matar data ce 'yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published.