Ma’aikatar kula dan jinkai da walwala ta hihar Kaduna ta bayyana kama wata mota cike da Almajirai da ta kama akan Hanyar Panbegua.
Ma’aikatar ta bayyana cewa ta kama kotarce kirar Golf 3 dake cike da Almajirai 11 da wasu manyan mutane 2 wanda suka fito daga jihar Nasarawa.
Ta kara da cewa an mika almajiran Ofishin ‘yansanda na Pambegua wanda kuma suka bada tabbacin daukar matakin da ya kamata.
and a temperature check by the PHC personnel. The DPO, S. Gyadi Gyadi , who was recently posted to the division was cooperative and assured us of a prompt action.
📸@SamuelUbile pic.twitter.com/8shgkA3QDV
— Human Services & Social Development Kaduna (@KDHSSD) June 18, 2020
