fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Hotuna:Gwamnoni da jiga-jigan APC sun Hallara a Edo wajan kaddamar da yakin neman zaben Ize-iyamu

Gwamnonin Kano, Kaduna, Yobe, Imo da Ministan Sufuri da tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole dadai sauransu sun hallara a wajan kaddamar da yakin neman zaben dan takarar gwamna na jam”iyyar a jihar Edo, Osagie Ize-iyamu.

 

Hotunan dai sun nuna yanda dandazon mutane suka taru a wajan yakin neman zaben.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *