fbpx
Monday, March 1
Shadow

Hotuna:Gwamnonin Arewa sun kai ziyara Kasuwar Sasa

Gwamnonin Arewa 4 da Gwamnan Oyo, Seyi Makinde sun kai ziyarar gani da Ido Kasuwar Sasa inda aka yi rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da Yarbawa.

 

Gwamnonin Naija, Abubakar Sani Bello dana Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da na Kebbi,  Abubakar Bagudu dana Zamfara, Bello Matawalle ne suka kai wannan ziyara.

 

Gwamnonin sun kuma gana da masu ruwa da tsaki inda suka yi kira a kwantar da Hankula.

The governors include Abdullah Ganduje of Kano, Abubakar Atiku Bagudu of Kebbi State, Abubakar Sanni Bello of Niger State and Zamfara Governor, Bello Mohammed Matawalle.

The four governors and Makinde also met with stakeholders in the market and appealed to all traders and residents to live in peace with each other.

Makinde and the northern governors also met with the Sarkin Shasha, Sardaunan Yamma and appealed to all stakeholders to let peace reign in the market.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *