Hadimin shugaba kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa, ya sayi fom din takarar dan majalisar wakilai na APC.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace ya cike fam din.
Bashir na neman dan majalisar wakilai ne wakiltar Gaya, Ajingi, da Albasu.

