Jami’an hukumar zabe me zaman Kanta, INEC sun yiwa shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu kyakkyawar tarba bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tabbatar dashi a matsayin shugaban hukumar karo na 2.