fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Hotuna:Jihar Kaduna ta tare motoci cike da Almajirai da matasa 108 sa suka yi yunkurin shiga jihar

Jihar Kaduna ta tare motoci cike da Almajirai da matasa su 108 wanda suka taso da Abuja da niyyar shiga cikin Kaduna.

 

Tuni dai aka taresu sannan aka kaisu Hajj Camp inda za’a killacesu.

 

Gwamnatocin jihohi da dama na daukar irin wannan mataki na hana matafiya shiga jiharsu musamman a wannan yanayi da ake ciki na fama da Annobar cutar Coronavirus/COVID-19.

Almajirai da yawane da aka mayarwa Kaduna daga Kano suka kamu da cutar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.