fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna:Kalli Akuya mafi tsada a Duniya da aka sayar akan Sama da Naira Miliyan 180

An yi Gwanjon Tunkiyar ne Scotland inda aka fara daga Dala Dubu 9 har aka kai zunzurutun kudi dala Dubu 490 wanda kwatankwacin sama da Naira Miliyan 186 ne.

 

Irin tunkiyar sun samo Asali ne daga kasar Holand a tsuburin Texel shiyasa ma aka saka musu sunan Texel kuma yanzu sun fara yawa a kasar Ingila.

 

A baya dai an sayar da irin wannan tunkiyar a shekarar 2009 akan Fan 231,000. Tunkiyar bana wasu manoma 3 ne suka hada kai suka sayeta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An baiwa gwamnati shawarar ta halattashan wiwi wai hakan zai sa a daina Fasa kwaurinta

Leave a Reply

Your email address will not be published.