fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna:Kalli yanda dan shekaru 15 ya auri ‘yar shekaru 22

Wannan wani yarone me suna Abraham Samuel da ya auri masoyiyarsa me shekaru 22 a jihar Abia.

 

An daura auren masoyanne a karshen makon daya gabata, Ranar Lahadi, 27 ga watan Afrilun shekarar 2020.

 

Samuel shine kadai da a wajan mahaifinsa da ya rasu a shekarar 2010.

Mazauna Garin da lamarin ya faru, Amaiyi Igbere dake karamar hukumar Bende a jihar sun bayyana mamakinsu da wannan lamari,musamman ganin yaron yayi karami da yawa.

 

Mahaifiyarshi ma dai tace kawai tirsasamata dangin mahaifinsa suka yi ta amince da auren.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.