
Wata mahaukaciya ta haihu a bainar jama’a a Suleja dake jihar Naija.
Lamarin ya farune a yau, Ranar Laraba.
Ta haihune a kusa da titi inda mutane 2 suka taimaka mata wajan haihuwar.

Ta haifi jaririya mace wadda daga baya aka kaita Asibitin Suleja.