fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Hotuna:Kalli yanda ‘ya’ya 17 suka saiwa mahaifinsu fam din miliyan 50 na takarar Gwamna a jihar Kaduna

‘Ya’ya 17 na Sani Sha’aban a jihar Kaduna sun taru sun saiwa mahaifinsu fom din takarar gwamna a karkashin jam’iyyar APC.

 

Babbar diyarsa, Asmau Sani-Sha’aban ce ta bayyana haka a Abuja inda tace sun yi karo-karo ne suka hada kudin da suka saiwa mahaifinsu fom din.

 

Tace fom din kyautace sukawa mahaifinsu wanda suna da yakinin zai iya shugabantar jihar Kaduna da kuma kawo zaman lafiya a cikinta.

 

Tace magaifinsu zai samarwa da matasa ayyukan yi dan magance matsalar tsaron da ake fama da ita.

Karanta wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Rivers, Rochas Okorocha

 

Wannan dai zai zowa mutane da mamaki ganin cewa, magoya bayane da abokai aka saba ganin suna saiwa dan takara fom din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.