fbpx
Tuesday, September 29
Shadow

Hotuna:Kamfanin Lemun Fayrouz sun yiwa DJ Abba Kyautar Lemu

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan yayin da yake rike da kyautar Lemu da kamfanin Fayrouz suka masa.

 

Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumuntar Instagram inda ya aka ga kwalayen lemun da wasu kyautuka da kamfanin ya bashi.

Ga dukkan alamu dai DJ AB na cikin masu yiwa kamfanin na Fayrouz talla.

A baya dai mun kawo muku yanda DJ AB ya saki wakar da yayi musamman dan Watan Ramadana inda ya jawo hankula kan zaman gida ta taimakawa iyali.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *