fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna:Masu zanga-zangar SARS sun hada sama da Miliyan 3.7 dan siyawa wata gurguwa kafar Roba

Wata Gurguwa me kafa 1, Jane ta dauki hankula bayan da ta shiga aka yi zanga-zangar SARS da ita.

 

Kuma rahotanni sun bayyana cewa dalilin wannan rashin kafar tata, tun shekarar 2013 ta kammala makaranta amma bata samu aiki ba.

 

Dan haka ne masu zanga-zangar suka shirya cewa zasu tara mata kudi dan a sa mata kafar Roba, da farko dai an yi niyyar tara mata Dubu Dari 5 amma aka kara zuwa Miliyan 1.5, saidai abin mamaki cikin awanni 3 an tara mata sama da Miliyan 1.5, daga baya suka kai Miliyan 2, yanzu kuma sun kai Miliyan 3.7 suna neman kaiwa Miliyan 4.

Read this and let the fire to stand for our generation burn from inside you.
@aproko_doctor
posted this morning o. That we should raise money N1.5m in 30days for Jane to get a prosthetic leg. see now Over N1.5 million!!! In 3hrs o
#EndSARS
#BetterTogether
#TachaPrays4Naija
#TREM

Only few days over ₦1.5 million has been raised to get Jane a prosthetic leg by the loving Nigerian youths #TREM

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Look, we need Nigeria to work for good.
#ENDBADGOVERNANCE #EndSARS

3hrs agao, Aproko Doc tweeted this for people to donate N1.5M to get prosthetic for Jane, now the money is N2.7 Million.

I’m really crying here!😥😢😥

This generation is truly the Nehemiah Generation.

I hail you all✌✊

#TREM #EndSARS #BetterTogether #FixNigeriaNow

 

Saidai Binciken da hutudole yayi ya ga cewa kudin a yanzu sun haura Miliyan 3.7, suna neman shiga Miliyan 4.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.