Hazikin matashi, Idris Muhammad wanda ya kammala jami’ar Alqalam dake jihar Katsina ya kera mashin me amfani da wutar lantarki.
Yana ta shan yabo sosai da fatan Alheri a wajan al’umma.