Matasan Kano sun fita gangamin nuna goyon baya ga Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo bayan da yace zai tsaya takarar shugaban kasa.