fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Hotunan A’isha Buhari a wajan taron zaben fidda gwani na APC

Matar shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari kenan a wadannan hotunan nata da take zaune a wajan taron zaben fidda gwani na APC dake gudana a Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Hotuna daga ganawar da shugaba Tinubu yayo da gwamnoni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *