fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Ko kaga wadannan kyawawan hotunan na A’isha Tsamiya?

Tauraruwar fina-finan Hausa A’isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da suka kayatar sosai, A’isha Tsamiya na daya daga cikin jarumai mata da ake yabawa musamman ida  akazo wajan saka kayan al’ada, na mutunci.

Muna mata fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jam'iyyar APC Ta Dage Ranar Gudanar Da Zaɓukan Fidda Gwani Na ‘Yan Takarar Kujeru Daban-daban

Leave a Reply

Your email address will not be published.