Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu sarki, kenan a kasar Ingila inda ya dauki hotunan birgewa, shine ya yiwa Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth jagora zuwa amso kyautukan karramawa da aka basu a Ingilar, shima ya shiga gari shakatawa.
Muna mai fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: