Tuesday, October 15
Shadow

Hotunan Amarya ta yi shigar banza tsirara-tsirara zuwa wajan aurenta sun jawo cece-kuce

Wata amarya ta dauki hankula bayan da aka ganta ta yi shiga tsirara-tsirara zuwa wajan daurin aurenta.

Amaryar dai ta saka irin doguwar rigarnan ce ta amare wadda har tana jan kasa amma an ga kamar sauran jikinta a waje.

Hakan ya jawo mata Allah wadai:

Karanta Wannan  Matar aure ta dirkawa mijinta harsashi ya mutu har lahira bayan data kamashi yana cin amanarta da makwabciyarsu yayin da yake shirin tserewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *