fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Hotunan amaryar data rasu a hadarin ana saura wata daya bikinta

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un

Wannan amaryar ta rasu a hadarin mota ana saura wata daya bikinta.

Hauwa Abdullahi Shehu dalibace a jami’ar jihar Bauchi wadda ke ajin karatu na 3.

 

Ta rasune ranar 2 ga watan Disamba yayin da take kan hanyar komawarta gida.

Ranar 5 ga watan Fabrairu ne aka shirya aurar da ita ga ASP Abdulmuhyi Bagel.

 

Maryam Garba Bagel wadda kwamishiniyar kimiyya da fasahace ta jihar Bauchi ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace Angon kaninta ne.

 

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Abokanta sun bayyana ta a matsayin yarinya me kirki, muna fatan Allah ya jikanta.

This afternoon, we received the shocking demise of our beautiful sister-in-law to be ‘Ummi’. Ummi, a fiancee to my brother ASP Abdulmuhyi Bagel, was scheduled to wed on 5th February but Allah did not will so. May Allah forgive her gentle soul and grant her Jannah. Ameen” she wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.