fbpx
Monday, August 8
Shadow

Hotunan Auren tauraron fina-finan Hausa, Mustapha Musty

An yi shagalin auren tauraron fina-finan Hausa,  Mustapha Musty da Amaryarsa, Ghadir inda ‘yan uwa da abokan arziki suka taru dan tayasu Murna.

 

Daga cikin wanda suka halarci bikin hadda abokin aikinsa, Adam A. Zango wanda kuma ya musu fatan Alheri.

 

Muna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.