fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hotunan bannar da ‘yan bindiga suka yi a harin da suka kai jihar Ondo

Hotuna kenan yadda ‘yan bindig suja kai hari Owo dake jihar Ondo jiya ranar laraba.

Owo ta kasance mahaifar gwamnan jihar wato Akeredolu, kuma yace ‘yan bindigar basu kawo harin don su kashe kowa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wani magidanci tare da yaronsa sun mutu a cikin wata rijiya a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.