fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hotunan barayin waya da aka kama a Kano

Jihar Kano ta kama wasu barayin waya dake basaja da sunan tukin adaidaita sahu suna sacewa mutane waya.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Abdulllahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace daya daga cikin barayin tsohon dan gidan yarine.

Yace sun kama barayinne bayan da mutanen gari suka rika kai musu korafi da yawa akansu.

 

Yace kuma barayin sun amsa laifukan da ake zarginsu akai na sata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.