Friday, February 14
Shadow

HOTUNAN BIKI: Hajiya Dakta Maryam Shetti ta yi aure

Maryam Ibrahim Shettima na cikin waɗanda aka miƙa sunayensu cikin jerin ministocin gwamnatin Shugaba Tinubu domin a tantance su a watan Agusta, amma aka janye sunan nata daga baya.

An ɗaura aurenta da abokin karatunta a Landan, Dr Adam Kaka a birnin Kano.

Karanta Wannan  Addu ar saduwa da iyali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *