fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotunan Biki na dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir da Amryarsa sun jawo cece-kuce

Bayan saka hotunan kamin Biki da dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai yayi tare da amaryarsa, wasu sun rika kira a gareshi ya ji tsoron Allah.

 

Wani da yayi Rubutu a jikin Hoton ya cewa bashir, Kaji Tsoron Allah, wannan Hoton bai dace da kai ba.

 

Wani kuwa cewa yayi kamata yayi idan za’a wa mutum gyara a masa a sirri amma gyara a bainar jama’a kamar cin zarafine.

 

Wani kau cewa yayi ka fadi Alheri ko kai shiru.

 

Wani kuma cewa yayi kamata yayi ku nemi Albarkar Allah ba yabon Mutane ba akan aurenku.

Karanta wannan  Na gaji da daukar nauyin kaina aure nake nayi, cewar tauraruwar Nollywood

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.