fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Sanatannan me abubuwan daukar hankali daya fito.daga jihar Kogi, wato Dino melaye ya saka wasu hotuna wanda yake dariya a shafinshi na sada zumunta, hotunan sunja hankulan mutane inda wasu suka rika cewa a shekarunshi da kuma matsayin da shugaban al’umma ba kwalliya da abu irin na wasan yara ya kamata ya rika nunawa mutane ba, kamata yayi ya rika nuna abubuwan cigaba daya kawowa al’ummarshi.

Karin hotuna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: An nemi Abba Kyari, Dariye, Nyame an rasa bayan harin da tsagera suka kai gidan yarin Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published.