A ranar Talata ne dai aka ga wasu sabbin hotunan shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin da fuska a kumbure
Hakan yasa wasu, Musamman Amurkawa suka fara nuna damuwa da cewa akwai wata cutar dake damunsa.
Wasu ma sun ce akwai yoyuwar cutar daji ce ta kamashi kuma ya kusa mutuwa.
There was concern Tuesday about the health of Russian leader, Vladimir Putin after close shots of his face show him puffed up.
Two senior Americans raised questions about the likelihood that the Putin may be battling a yet to be announced ailment.
Jack Hopkins, a behavioural analyst suggested that Putin, who will be 70 on 7 October, may be suffering from a kind of cancer.