fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Hotunan ganawar DJ Abba da Gwamna El-Rufai

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan inda yake tare da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

 

DJ AB ya saka hotunan a shafinsa na Instagram inda ya bayyana cewa yau na hadi da gwamna El-Rufai.

View this post on Instagram

Today i met H.E @govkaduna cc b_elrufai

A post shared by AB (@dj_abba_) on

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk shekara, gwamnati na ware biliyan 1 dan tallafawa 'yan Najariya>>Minista Sadiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.