Tauraruwar fina-finan Haua, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan da aka ganta tare da wasu a ofishin mataimakin gwamnan jihr Kano, Nasiru Yusuf Gawuna.
Hafsat ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta ba tare da wani karin bayani ba inda tace Alhamdulillah.

Labarai masu alaka