A yau, Litinin ne tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya je fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda suka gana.
Zuwa yanzu dai babu wani cikakken bayani akan tattaunawar tasu.