fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Hotunan gawarwakin sojoji 7 da ‘yan Bindiga suka kashe yayin da suka kaiwa tawagar wani Janar din soja hari

Sojoji 7 ne suka rasu a Takum dake jihar Taraba yayin artabu da ‘yan Bindiga da suka kaiwa tawagar janar din soja me kula da runduna ta 93 hari.

 

Majiyoyi sun gayawa Sahara Reporters cewa, janar din na kan hanyarsa ta zuwa Jalingo ne yayin da abin ya faru.

 

Babu dai cikakken bayani kan ko janar din sojan na cikin tawagar yayin da aka kai mata hari amma motarsa na cikin tawagar kuma zuwa yanzu ba’a san inda yake ba.

 

At least, seven Nigerian soldiers have been killed following an ambush on the convoy of the commanding officer of the 93 Army Battalion, Takum, Taraba State by gunmen suspected to be terrorists.

Karanta wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yan Bindiga suka sace matafiya a hanyar kaduna a yau

Military sources told SaharaReporters that the Brigadier General was on his way to Jalingo on Tuesday when the incident happened.

 

One of the sources said the “whereabouts of the senior military officer and his orderly are unknown hours after the attack”.

Another source added that he wasn’t sure the “Brigadier General was in the convoy” but said his official vehicle was among those attacked.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.