Mutane akalla 3 ne Rahotanni suka bayyana cewa fashewar Kano ta kashe.
Da farko an samu rahoton cewa bam ne amma daga baya ‘yansanda suka ce tukunyar gas ce ta fashe.
Bayan wadanda suka mutu, akwai kuma dalibai kananan yara da suka jikkata, hakanan an ga gawar wani tayi daidai akan titi.
Saidai har yanzu ‘yansanda sun ce suna kan bincike.
Dan kallon gawarwakin danna nan