fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram zube a kasa da Sojojin Najeriya suka kashe

Sojojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan Boko Haram a Damasak dake Jihar Borno bayan harin da suka kai maboyarsu.

 

Lamarin ya farune ranar 7 ga watan Janairu na shekarar 2022.

 

Kakakin sojojin Janar Onyema Nwachukwu ya tabbatar da mutuwar ‘yan Boko Haram din i da yace wasu sun tsere cikin daji.

 

Domin kallon sauran hotunan danna nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunnar sojin Najeriya ta kaiwa 'yan Boko Haram hari ta kama masu kai masu abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published.