Gwamnan jihar Legas, Babajide Sonwo Olu kenan a wadannan hotunan nasa da aka ganshi ya tsaya yana siyen Ayaba da aka fi sani da Plantain daga me sayarwa ta bakin titi.
Hotunan sun dauki hankula a shafukan sada zumunta sosai inda akai ta cece-kuce akai.
