Iyayen Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci kenan kuma aka kasheta a Sokoto.
Emmanuel Garba da Alheri Emmanuel kenan a wadannan hotunan inda sukace sun bar wanda suka kashe ta da Allah.
Mahaifin dai ya je jihar Sokoto daga jihar Naija inda ya dauko gawarta ya kai gida suka binne.