fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Hotunan Kamin biki: Muhammad Indimi zai aurar da diyarshi Maryam

Hamshakin attajirin dan kasuwa, sirikin shugaban kasa, Muhammad Indimi , zai aurar da daya daga cikin ‘ya’yanshi me suna Maryam, anga hotunan kamin bikin Maryam da ‘yan uwa da iyayenta, sun sauka a garin Maiduguri dan yin shagalin aurwn.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Maryam da angonta kenan a wannan hoton.

Shahararren me daukar hotonnan Lilbature ne zai dauki hotunan bikin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo:Hadinsin cewa wani dan daudu ya shiga gidan Annabi Muhammad(SAW) da malam Gadan Qaya ya karanto ya jaqo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published.