November 22, 2017 by hutudole Hotunan kamin biki kenan na wani Ango da amaryarshi da suka dauki hankulan mutane, andai mayar da hotunan kamin biki wani sabon yayi wanda ma’aurata ke dauka kamin a daura aure a nunawa ‘yan uwa da abokan arziki har ma da Duniya baki daya. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Muna musu fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri a cikin auren. Load AD Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan 'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu