Dan gidan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, Aminu Nyako kenan a wadannan hotunan nasu na kamin biki da wadda zai aura ‘yar kasar Mauritania wanda za’a daura a cikin watannan na Disamba.
Muna musu fatan Alheri, Allah yasa ayi aure lafiya.